Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Yah 3:29 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Mai amarya shi ne ango. Abokin ango kuwa da yake tsaye, yake kuma sauraron magana tasa, yakan yi farin ciki ƙwarai da jin muryar angon. Saboda haka farin cikin nan nawa ya cika.

Karanta cikakken babi Yah 3

gani Yah 3:29 a cikin mahallin