Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Yah 20:18 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Maryamu Magadaliya ta je ta ce wa almajiran, “Na ga Ubangiji!” Ta kuma ce shi ya faɗa mata waɗannan abubuwa.

Karanta cikakken babi Yah 20

gani Yah 20:18 a cikin mahallin