Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Yah 20:17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Yesu ya ce mata, “Kada ki riƙe ni, domin har yanzu ban hau wurin Uba ba tukuna. Sai dai ki tafi wurin 'yan'uwana ki ce musu ina hawa wurin Ubana kuma Ubanku, Allahna kuma Allahnku.”

Karanta cikakken babi Yah 20

gani Yah 20:17 a cikin mahallin