Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Yah 2:23 Littafi Mai Tsarki (HAU)

To, sa'ad da yake Urushalima lokacin Idin Ƙetarewa, mutane da yawa suka gaskata da sunansa, saboda ganin mu'ujizan da ya yi.

Karanta cikakken babi Yah 2

gani Yah 2:23 a cikin mahallin