Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Yah 2:22 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Saboda haka bayan an tashe shi daga matattu, almajiransa suka tuna ya faɗi haka, suka kuma gaskata Nassi da maganar da Yesu ya faɗa.

Karanta cikakken babi Yah 2

gani Yah 2:22 a cikin mahallin