Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Yah 19:25 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Haka fa sojan suka yi. To, kusa da gicciyen Yesu kuwa da uwa tasa, da 'yar'uwa tata, da Maryamu matar Kilofas, da kuma Maryamu Magadaliya, suna tsaye.

Karanta cikakken babi Yah 19

gani Yah 19:25 a cikin mahallin