Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Yah 19:24 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai suka ce wa juna, “Kada mu tsaga ta, sai dai mu yi kuri'a a kanta, mu ga wanda zai ci.” Wannan kuwa domin a cika Nassi ne cewa,“Sun raba tufafina a junansu.Taguwata kuwa suka jefa kuria akanta”

Karanta cikakken babi Yah 19

gani Yah 19:24 a cikin mahallin