Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Yah 19:20 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Yahudawa da yawa kuwa sun karanta wannan sanarwa, domin wurin da aka gicciye Yesu kusa da birni ne. An kuwa rubuta ta da Yahudanci, da Romanci, da kuma Helenanci.

Karanta cikakken babi Yah 19

gani Yah 19:20 a cikin mahallin