Bilatus ya ce masa, “Wane abu ne, wai shi gaskiya?”Bayan da ya faɗi haka, ya sāke fitowa wurin Yahudawa, ya ce musu, “Ni kam, ban same shi da wani laifi ba.