Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Yah 18:37 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Bilatus ya ce masa, “Wato ashe, sarki ne kai?” Yesu ya amsa ya ce, “Yadda ka faɗa, ni sarki ne. Domin haka musamman aka haife ni, don haka kuma musamman na shigo duniya, domin in shaidi gaskiya. Kowane mai ƙaunar gaskiya kuwa yakan saurari muryata.”

Karanta cikakken babi Yah 18

gani Yah 18:37 a cikin mahallin