Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Yah 15:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Kamar yadda Uba ya ƙaunace ni, haka ni ma na ƙaunace ku. To, ku zauna cikin ƙaunar da nake muku.

Karanta cikakken babi Yah 15

gani Yah 15:9 a cikin mahallin