Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Yah 15:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

In kun bi umarnina, za ku zauna cikin ƙaunar da nake muku, kamar yadda ni na bi umarnin Ubana, na kuma zauna cikin ƙaunar da yake mini.

Karanta cikakken babi Yah 15

gani Yah 15:10 a cikin mahallin