Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Yah 15:19 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da ku na duniya ne da duniya ta so abinta, amma saboda ku ba na duniya ba ne, na kuma zaɓe ku daga duniya, shi ya sa duniya take ƙinku.

Karanta cikakken babi Yah 15

gani Yah 15:19 a cikin mahallin