Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Yah 12:28 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya Uba, ka ɗaukaka sunanka.” Sai aka ji wata murya daga Sama ta ce, “Na riga na ɗaukaka shi, zan kuma ƙara ɗaukaka shi,”

Karanta cikakken babi Yah 12

gani Yah 12:28 a cikin mahallin