Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Yah 12:27 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Yanzu ina jin nauyi a raina. Me zan ce kuwa? In ce, ‘Ya Uba ka ɗauke mini wannan lokaci’? A'a, ai, dā ma na zo ne takanas domin wannan lokaci.

Karanta cikakken babi Yah 12

gani Yah 12:27 a cikin mahallin