Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

W. Yah 6:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da ya ɓamɓare hatimi na uku, na ji rayayyiyar halittar nan ta uku ta ce, “Zo.” Da na duba, ga baƙin doki, mahayinsa kuwa da mizani a hannunsa.

Karanta cikakken babi W. Yah 6

gani W. Yah 6:5 a cikin mahallin