Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

W. Yah 6:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai wani jan doki ya fito, aka kuma ba mahayinsa izini yă ɗauke salama daga duniya, don mutane su kashe juna, aka kuma ba shi babban takobi.

Karanta cikakken babi W. Yah 6

gani W. Yah 6:4 a cikin mahallin