Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

W. Yah 22:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ba za a ƙara yin dare ba, ba za su bukaci hasken fitila, ko na rana ba, domin Ubangiji Allah zai haskaka su, za su kuma sha ni'imar Mulki har abada abadin.

Karanta cikakken babi W. Yah 22

gani W. Yah 22:5 a cikin mahallin