Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

W. Yah 22:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai ya ce mini, “Wannan magana tabbatacciya ce, ta gaskiya ce kuma. Ubangiji, Allahn ruhohin annabawa ya aiko mala'ikansa, ya nuna wa bayinsa abin da lalle ne zai auku ba da daɗewa ba.”

Karanta cikakken babi W. Yah 22

gani W. Yah 22:6 a cikin mahallin