Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

W. Yah 19:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai mala'ikan ya ce mini, “Rubuta wannan, ‘Albarka tā tabbata ga waɗanda aka gayyata, zuwa cin abincin bikin Ɗan Ragon nan.’ ” Ya kuma ce mini, “Wannan ita ce Maganar Allah ta gaskiya.”

Karanta cikakken babi W. Yah 19

gani W. Yah 19:9 a cikin mahallin