Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

W. Yah 19:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai na fāɗi a gabansa, don in yi masa sujada, amma, sai ya ce mini, “Ko kusa kada ka yi haka! Ni abokin bautarku ne, kai da 'yan'uwanka, waɗanda suke shaidar Yesu. Allah za ka yi wa sujada.” Domin gaskiyar da Yesu ya bayyana ita ce ta ba da ikon yin annabci.

Karanta cikakken babi W. Yah 19

gani W. Yah 19:10 a cikin mahallin