Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

W. Yah 19:17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'an nan na ga wani mala'ika tsaye a jikin rana. Sai kuma ya kira dukkan tsuntsaye da suke tashi a sararin sama, da murya mai ƙarfi, ya ce, “Ku zo, ku taru wurin babban bikin nan na Allah,

Karanta cikakken babi W. Yah 19

gani W. Yah 19:17 a cikin mahallin