Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

W. Yah 17:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Matar kuwa tana saye da tufafi masu ruwan jar garura, da kuma ja wur, ta ci ado da kayan zinariya, da duwatsun alfarma, da lu'ulu'u, tana a riƙe da ƙoƙon zinariya a hannunta, cike da abubuwan ƙyama, da ƙazantar fasikancinta.

Karanta cikakken babi W. Yah 17

gani W. Yah 17:4 a cikin mahallin