Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

W. Yah 17:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai ya ɗauke ni ya tafi da ni zuwa jeji, Ruhu yana iza ni, sai na ga wata mace a kan wata dabba ja wur, duk jikin dabbar sunayen saɓo ne, tana kuma da kawuna bakwai, da ƙaho goma.

Karanta cikakken babi W. Yah 17

gani W. Yah 17:3 a cikin mahallin