Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

W. Yah 15:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Wane ne ba zai ji tsoronka ba, ya Ubangiji,Ya kuma ɗaukaka sunanka?Domin kai kaɗai ne Mai Tsarki.Dukkan al'ummai za su zo su yi maka sujada,Don ayyukanka na adalci sun bayyana.”

Karanta cikakken babi W. Yah 15

gani W. Yah 15:4 a cikin mahallin