Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

W. Yah 15:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Suna raira waƙar da Musa bawan Allah ya yi, da kuma wadda ake yi wa Ɗan Ragon nan, suna cewa,“Ayyukanka manya ne, masu banmamaki,Ya Ubangiji Allah Maɗaukaki!Hanyoyinka na adalci ne, na gaskiya ne kuma,Ya Sarkin al'ummai.

Karanta cikakken babi W. Yah 15

gani W. Yah 15:3 a cikin mahallin