Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

W. Yah 14:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'an nan na duba, sai ga wani farin gajimare, da wani kamar Ɗan Mutum a zaune a kan gajimaren, da kambin zinariya a kansa, da kakkaifan lauje a hannunsa.

Karanta cikakken babi W. Yah 14

gani W. Yah 14:14 a cikin mahallin