Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

W. Yah 14:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai kuma na ji wata murya daga Sama tana cewa, “Rubuta wannan. Albarka tā tabbata ga matattu, wato, waɗanda za su mutu a nan gaba a kan su na Ubangiji ne.” Ruhu ya ce, “Hakika, masu albarka ne, domin su huta daga wahalarsu, gama aikinsu yana a biye da su!”

Karanta cikakken babi W. Yah 14

gani W. Yah 14:13 a cikin mahallin