Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

W. Yah 10:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai na je wurin mala'ikan, na ce masa, ya ba ni ƙaramin littafin. Sai ya ce mini, “Karɓi ka cinye, zai yi maka ɗaci a ciki, amma a baka kamar zuma yake don zaƙi.”

Karanta cikakken babi W. Yah 10

gani W. Yah 10:9 a cikin mahallin