Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

W. Yah 10:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'an nan muryar nan da na ji daga sama ta sāke yi mini magana, ta ce, “Je ka, ka ɗauki littafin nan da yake a buɗe a hannun mala'ikan da yake a tsaye a bisa teku da ƙasa.”

Karanta cikakken babi W. Yah 10

gani W. Yah 10:8 a cikin mahallin