Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Tit 2:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Dattawa su kasance masu kamunkai, natsattsu, mahankalta, masu sahihiyar bangaskiya, da ƙauna, da kuma jimiri.

Karanta cikakken babi Tit 2

gani Tit 2:2 a cikin mahallin