Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Tit 1:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Lalle ne kuwa, kowane mai kula da ikkilisiya, da yake shi mai riƙon amana saboda Allah ne, yă zama marar abin zargi, ba mai taurinkai ba, ko mai saurin fushi, ko mashayi, ko mai saurin dūka, ko mai kwaɗayin ƙazamar riba.

Karanta cikakken babi Tit 1

gani Tit 1:7 a cikin mahallin