Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Rom 4:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Alkawarin nan da aka yi wa Ibrahim da zuriyarsa, cewa zai zama magājin duniya, ba ta Shari'a aka yi masa ba, amma domin ya ba da gaskiya ne, shi ya sa Allah ya karɓe shi mai adalci ne.

Karanta cikakken babi Rom 4

gani Rom 4:13 a cikin mahallin