Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Rom 4:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

haka kuma yă zama uban masu kaciya, waɗanda ba kaciya kaɗai suke da ita ba, har ma suna bin hanyar bangaskiyar nan ta kakanmu Ibrahim, wadda shi ma ya bi, tun ba a yi masa kaciya ba.

Karanta cikakken babi Rom 4

gani Rom 4:12 a cikin mahallin