Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Rom 2:29 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Wanda yake Bayahude a zuci, ai, shi ne Bayahude. Kaciyar ainihi kuwa a zuci take, wato ta ruhu, ba ta zahiri ba. Irin wannan mutum, Allah ne yake yaba masa, ba ɗan adam ba.

Karanta cikakken babi Rom 2

gani Rom 2:29 a cikin mahallin