Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Rom 2:28 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Gama Bayahude na ainihi ba mutum ne wanda yake Bayahude bisa siffar jikinsa na fili ba, kaciya ta ainihi kuwa ba kaciya ce ta fili ta fatar jiki ba.

Karanta cikakken babi Rom 2

gani Rom 2:28 a cikin mahallin