Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Rom 13:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Domin shi bawan Allah ne, don kyautata zamanka. Amma in kai mai mugun aiki ne, to, ka ji tsoro, don ba a banza yake riƙe da takobi ba. Ai, shi bawa ne na Allah, mai sāka wa mugu da fushi.

Karanta cikakken babi Rom 13

gani Rom 13:4 a cikin mahallin