Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Rom 13:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Don kuwa mahukunta ba abin tsoro ba ne ga masu aiki nagari, sai dai ga masu mugun aiki. Kana so kada ka ji tsoron mahukunci? To, sai ka yi nagarta, sai kuwa ya yaba maka.

Karanta cikakken babi Rom 13

gani Rom 13:3 a cikin mahallin