Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Rom 1:29 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Su masu aikata rashin adalci ne ƙwarai, da mugunta, da kwaɗayi, da ƙeta. Masu hassada ne, da kisankai, da jayayya, da ha'inci, da kuma nukura gaya matuƙa. Macizan ƙaiƙayi ne,

Karanta cikakken babi Rom 1

gani Rom 1:29 a cikin mahallin