Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Mat 9:36 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma da ya ga taro masu yawa sai ya ji tausayinsu, domin suna shan wahala, suna nan a warwatse kamar tumaki da ba makiyayi.

Karanta cikakken babi Mat 9

gani Mat 9:36 a cikin mahallin