Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Mat 9:35 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Yesu ya zazzaga dukan garuruwa da ƙauyuka, yana koyarwa a majami'unsu, yana yin bisharar Mulkin Allah, yana kuma warkar da kowace irin cuta da rashin lafiya.

Karanta cikakken babi Mat 9

gani Mat 9:35 a cikin mahallin