Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Mat 5:45 Littafi Mai Tsarki (HAU)

domin ku zama 'ya'yan Ubanku wanda yake cikin Sama. Domin yakan sa rana tasa ta fito kan mugaye da kuma nagargaru, ya kuma sako ruwan sama ga masu adalci da marasa adalci.

Karanta cikakken babi Mat 5

gani Mat 5:45 a cikin mahallin