Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Mat 5:25 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ka hanzarta shiryawa da mai ƙararka tun kuna tafiya gaban shari'a, don kada mai kararka ya bashe ka ga alƙali, alƙali kuma ya miƙa ka ga dogari, a kuma jefa ka a kurkuku.

Karanta cikakken babi Mat 5

gani Mat 5:25 a cikin mahallin