Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Mat 4:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma Yesu ya amsa ya ce, “A rubuce yake cewa,‘Ba da gurasa kaɗai mutum zai rayu ba,Sai dai da kowace maganar da yake fitowa daga wurin Allah.’ ”

Karanta cikakken babi Mat 4

gani Mat 4:4 a cikin mahallin