Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Mat 3:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Wannan shi ne wanda Annabi Ishaya ya yi maganarsa, ya ce,“Muryar mai kira a jeji yana cewa,‘Ku shirya wa Ubangiji tafarki,Ku miƙe hanyoyinsa.’ ”

Karanta cikakken babi Mat 3

gani Mat 3:3 a cikin mahallin