Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Mat 26:74-75 Littafi Mai Tsarki (HAU)

74. Sai ya fara la'anar kansa, yana ta rantse-rantse, yana cewa, “Ban ma san mutumin nan ba.” Nan da nan sai zakara ya yi cara.

75. Sai Bitrus ya tuna da maganar Yesu cewa, “Kafin carar zakara za ka yi musun sanina sau uku.” Sai ya fita waje, ya yi ta rusa kuka.

Karanta cikakken babi Mat 26