Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Mat 26:75 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Bitrus ya tuna da maganar Yesu cewa, “Kafin carar zakara za ka yi musun sanina sau uku.” Sai ya fita waje, ya yi ta rusa kuka.

Karanta cikakken babi Mat 26

gani Mat 26:75 a cikin mahallin