Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Mat 24:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma ya amsa musu ya ce, “Kun ga duk waɗannan ko? Hakika, ina gaya muku, ba wani dutsen da za a bari nan a kan ɗan'uwansa ba a baje shi ba.”

Karanta cikakken babi Mat 24

gani Mat 24:2 a cikin mahallin