Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Mat 22:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai bayin suka yi ta bin titi titi, suka tattaro duk waɗanda suka samu, mugaye da nagargaru duka, har wurin bikin ya cika maƙil da baƙi.

Karanta cikakken babi Mat 22

gani Mat 22:10 a cikin mahallin