Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Mat 20:31 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Jama'a suka kwaɓe su su yi shiru. Amma sai ƙara ɗaga murya suke yi ƙwarai da gaske, suna cewa, “Ya Ubangiji, ka yi mana jinƙai, ya Ɗan Dawuda!”

Karanta cikakken babi Mat 20

gani Mat 20:31 a cikin mahallin